BAYANI AKAN WEBCODE DA KUMA YADDA AKE SAUKE SHI

WEBCODE
WebCode deh text editor ko kuma nace IDE na waya ne wanda ake amfani dashi awajen koyan web design, wanda yake kunshe da yaruka guda uku ga sunan kamar haka:

(1) HTML
(2) CSS
(3) JavaScript

wannan application na koyon web design ne musamman wa'enda suke sabon shiga harkan web design, zan sake link na webcode din domin ka samu kayi installing dinsa, ga link din akasa;

Comments

Popular posts from this blog

Any Graduate Suppose to Read this article and know the reality of the world

Gabatarwa Akan YerwaTech

DEAR YOUNG GUYS AT THE AGE OF 25 TO 30