TOP 5 PROGRAMMING LANGUAGES SET TO RULE THE MARKET BY 2030 ARE FUTURE OF TECHNOLOGY

Abin mamaki, akwai programming language sama da dari bakwai a duniyar programming da fasaha da ake amfani da su a duniyan yau har ila yau wasu languages din ana cikin gina su. Sama da shakara 10, wa’ennan programming languages din suna da matukar tasiri a kasuwar fasaha. Kasantuwar saurin chanji da ake samu a duniya ta bangaren fasaha, programming language dayawa suke mulkan kasuwar fasaha da inganta fasaha da za’a samo a shakarar 2030. Programming languages suna taka muhimmiyar rawa wajen saukaka mana aiyukan mu na yau da kullum. Yauwa ayanzu zamu yi Magana ne akan manyan programming languages guda 5 da zasu mallaki kasuwar fasaha a shakaru masu zuwa wato 2030: Na Farko: Kotlin Kotlin : programming language ne wanda JetBrains ya kirkiro shi, wannan language din ansako shi a shakara ta dubu biyu da sha biyu wato 2016 sannan ana amfani da wannan language din wajen kirkirar manhaja ta wayar android wato Android App development. Idan ka iya yaren Java koyon Kotlin zai maka...