TOP 5 PROGRAMMING LANGUAGES SET TO RULE THE MARKET BY 2030 ARE FUTURE OF TECHNOLOGY
Abin mamaki, akwai programming language sama da dari bakwai a duniyar programming da fasaha da
ake amfani da su a duniyan yau har ila yau wasu languages din ana cikin gina su. Sama da shakara 10,
wa’ennan programming languages din suna da matukar tasiri a kasuwar fasaha. Kasantuwar saurin
chanji da ake samu a duniya ta bangaren fasaha, programming language dayawa suke mulkan kasuwar
fasaha da inganta fasaha da za’a samo a shakarar 2030.
Programming languages suna taka muhimmiyar rawa wajen saukaka mana aiyukan mu na yau da kullum. Yauwa ayanzu zamu yi Magana ne akan manyan programming languages guda 5 da zasu mallaki kasuwar fasaha a shakaru masu zuwa wato 2030:
Na Farko: Kotlin
Kotlin: programming language ne wanda JetBrains ya kirkiro shi, wannan language din ansako shi a shakara ta dubu biyu da sha biyu wato 2016 sannan ana amfani da wannan language din wajen kirkirar manhaja ta wayar android wato Android App development. Idan ka iya yaren Java koyon Kotlin zai maka sauki domin suna da kamceceniyar code, Kotlin bai takaita wajen gina manhajar waya ta android kadai ba hasalima ana amfani da Kotlin wajen gina shafin yanar gizo wato (Web Development), data science da kuma server-side application da sauransu.
Na Biyu: Swift
Swift: programming language ne wanda aka gina shi a kamfanin Apple a shekarar dubu biyu da sha hudu wato 2014 wanda amfaninsa shine domin kirkiro manhaja ta computer mai suna mac,manhaja ta iPhone da sauransu. Wannan yaren zai baka damar ka iya kirkirar manhajoji masu matukar inganci.
Na Uku: TypeScript
TypeScript: programming language ne da kamfanin Microsoft ta kirkiro a shekara ta dubu biyu da sha biyu wato 2012, TypeScript de kaman zamu iya cewa yaya ga JavaScript domin ana iya juya shi ta koma code na JavScript, TypeScript de ana amfani da shi a manya-manyan kamfononin duniya irin su Google, Facebook da sauransu domin gina manhajoji masu girman gaskiye.
Na Hudu:Go
Go: programming language ne wanda aka kirkiro shi a kamfanin Google a shakara ta dubu biyu da dari tara wato 2009, wannan yaren ana amfani da shi wajen kirkiro web applications, tools na command-line da kuma scalable network services, Go shine yare da ake kira da Golang.
Na Biyar: Logica
Logica: programming language ne wanda kamfanin google ta kirkiro shi, wanda babban amfaninshi shine domin warware matsaloli na yaren SQL wanda yana amfani da dokoki da ka’idoji na lissafi mai suna propositional logic. Ana amfani da wannan yaren wajen gina manhajoji da suke bukatan tunani mai zurfi sosai, haka zalika manyan kamfanoni diyawa suke amfani da wannan language din irin su Google, Facebook and Amazon.
Wato wa’ennan sune manyan programming language guda 5 da zasu Mulki kasuwar fasha a shakaru masu zuwa wato 2030.
SHAWARA:
Shawarata anan ka zabi language guda daya wanda kake ganin zai dace da project da kake son yi sannan ka fara koyo tin yanzu kafin shakara da aka ambata tazo, alal misali kana son gina Application na wayar android sai ka fara koyan Kotlin, idan kana son gina Application na Mac OS, ko kuma Application na iPhone sai ka fara koyon Swift, idan kana so kayi aiki da manya-manyan kamfonini na duniya kuma kana son gina Application masu girman gaskiye to ka fara koyan TypeScript, idan kana son gina tools na command-line, ko application na blockchain wato crypto sai ka fara koyon Go wato GoLang, idan kana son gina Applications da suke bukatan tunani mai zurfin gaskiye haka zalika kana son warware matsololin SQL sai ka fara koyon Logica. Anan muka kawo karshen wannan video din, nine naku Muhammad daga kamfanin LambdaHub Tech, ina muku fatan alhairi sai mun hadu a wani shiri, a huta gajiya.

Comments
Post a Comment