Assalamu'alaikum yan'uwa masu Albarka barkan mu da warhaka, da fatan kowa yana cikin koshin lafiya, ayau 5/july/2022 na fara rubuce-rubuce awannan shafi mai suna YerwaTech, wato YerwaTech shafi neh wanda yake koyar da daliban jami'a wadanda suke karanta computer science, mathematics da kuma Information Technology har ma da mai bincike game da ilimin fasaha ta na'ura acikin harshen hausa domin domin sufi fahimci fannin da suke karantawa. Acikin wannan shafin neh zamu koyar da abubuwa kaman haka: (1)Programming languages: i. C++ ii. python iii. Java iv. PhP v. Html vi. CSS vii. Js etc (2)Graphics design (3)Artificial intelligence (4) Fannin lissafi wato maths
WEBCODE WebCode deh text editor ko kuma nace IDE na waya ne wanda ake amfani dashi awajen koyan web design, wanda yake kunshe da yaruka guda uku ga sunan kamar haka: (1) HTML (2) CSS (3) JavaScript wannan application na koyon web design ne musamman wa'enda suke sabon shiga harkan web design, zan sake link na webcode din domin ka samu kayi installing dinsa, ga link din akasa; Danna Nan
Abin mamaki, akwai programming language sama da dari bakwai a duniyar programming da fasaha da ake amfani da su a duniyan yau har ila yau wasu languages din ana cikin gina su. Sama da shakara 10, wa’ennan programming languages din suna da matukar tasiri a kasuwar fasaha. Kasantuwar saurin chanji da ake samu a duniya ta bangaren fasaha, programming language dayawa suke mulkan kasuwar fasaha da inganta fasaha da za’a samo a shakarar 2030. Programming languages suna taka muhimmiyar rawa wajen saukaka mana aiyukan mu na yau da kullum. Yauwa ayanzu zamu yi Magana ne akan manyan programming languages guda 5 da zasu mallaki kasuwar fasaha a shakaru masu zuwa wato 2030: Na Farko: Kotlin Kotlin : programming language ne wanda JetBrains ya kirkiro shi, wannan language din ansako shi a shakara ta dubu biyu da sha biyu wato 2016 sannan ana amfani da wannan language din wajen kirkirar manhaja ta wayar android wato Android App development. Idan ka iya yaren Java koyon Kotlin zai maka...
Comments
Post a Comment