Posts

TOP 10 SECRET CODING TIPS TO MAKE YOUR PROGRAMMING JOURNEY EASIER

yan'uwa albishirinku ga wasu sirruka manya guda goma da zaka bi domin ka samu saukin fahimtan programming language da kake koya, ga sunan kaman haka; Na farko: Clear basics wato abinda wannan yake nufi mutum bazai taba zama programmer bah face sai ya fahimci ginshin wannan yaren programming da yake koya. idan mutum ya koyi mafarin yaren programming irinsu data structures, variables, control structures etc to mutum zai samu saukin koyan programming. Na biyu: Practice, not read idan mutum yana koyan programming yana da kyau ya ringa yin karatu amma kada karatunsa yafi gwajinsa yawa, ya fifita yawan gwaji akan karatu domin da yawan gwaji neh ake zama kwararre harma ana cewa practice make perfect wato gwaji yana sa mutum ya zama kwararre. Na Uku: Code by hand idan mutum yana so ya zama kwararre a programming yana da kyau ya rubuta code din akan paper kafin ya rubuta shi akan na'urarsa domin duk abinda aka rubutashi a hannu kuma aka sake yin gwajinsa a na'ura zayi wahala m...

Gabatarwa Akan YerwaTech

Image
  Assalamu'alaikum yan'uwa masu Albarka barkan mu da warhaka, da fatan kowa yana cikin koshin lafiya, ayau 5/july/2022 na fara rubuce-rubuce awannan shafi mai suna YerwaTech, wato YerwaTech shafi neh wanda yake koyar da daliban jami'a wadanda suke karanta computer science, mathematics da kuma Information Technology har ma da mai bincike game da ilimin fasaha ta na'ura acikin harshen hausa domin domin sufi fahimci fannin da suke karantawa. Acikin wannan shafin neh zamu koyar da abubuwa kaman haka: (1)Programming languages: i. C++ ii. python iii. Java iv. PhP v. Html vi. CSS vii. Js etc (2)Graphics design (3)Artificial intelligence (4) Fannin lissafi wato maths