The top programming languages you need to learn for 2022

manyan programming languages da mutum yake bukatan koyensu acikin wannan shekara 2022 1. Python: python yare neh mafi sauki daga programming languages da ake dashi wajen koyo. python ya shahara acikin kankanin shakaru da suka shude abaya domin da python ana iya yin abubuwa da dama irinsu machine learning, robotics, Artificial intelligence, big data, data science dss. Average salary: £32,400 daidai da kudin nigeria naira million sha shida da dubu sittin da bakwai da naira dari hudu da saba'in da hudu da kobo ishirin da takwas (16,067,474.28) 2. C#: wannan yaren tushen shi daga C language neh saboda daga yaren C language ne aka kirkiri C#, yanda ake furuta shi shine C sharp, andoko bangarori masu muhimmanci daga yaren C language da C++ neh sai aka samo yaren C#. an gina wannan yaren neh musamman don Microsoft.Net wato don tarika kirkira da gina applications da zasu yi aiki akan windows, kuma C# yaren neh mai kyau wajen gina applications. Average salary: £34,999, daidai da kudin nigeria naira million sha bakwai da dubu dari uku da arba'in da tara da naira dari biyar da tamanin da biyar da kobo ishirin da takwas (17,349,585.28). 3. Java: yare neh wanda yake iya kirkiran abubuwa mabanbanta da dama kuma yare neh wanda yake da amfani banbanta mai yawa, yawanci ana amfani da java wajen aikin backend ko server-side, akalla developers da suke aikinda yaren java million tare neh wa'enda suke aiki akan wasu na'urori da kwamfutoti million bakwai, mafi shahararrun shafukan yanar gizo da duniya ta san dasu irinsu Amazon da Neflix suna aiki da java, daga cikin aikin da java yake yi yana kirkiran enterprise applications wato applications da wani kungiya take da alhakin amfani da ita ba daidaikun mutane bah. misalin enterprise application; i. human resource management ii. payroll management iii. school app iv club app dss Average Salary: £38,095 daidai da kudin nigeria million sha takwas da dubu dari takwas da arba'in da biyar da naira dari bakwai da ishirin da daya da kobo hamsin da takwas.(18,845,721.58) 4. SQL:

Comments

Popular posts from this blog

Gabatarwa Akan YerwaTech

BAYANI AKAN WEBCODE DA KUMA YADDA AKE SAUKE SHI

TOP 5 PROGRAMMING LANGUAGES SET TO RULE THE MARKET BY 2030 ARE FUTURE OF TECHNOLOGY