Gabatarwa Akan YerwaTech

 

Assalamu'alaikum yan'uwa masu Albarka barkan mu da warhaka, da fatan kowa yana cikin koshin lafiya, ayau 5/july/2022 na fara rubuce-rubuce awannan shafi mai suna YerwaTech, wato YerwaTech shafi neh wanda yake koyar da daliban jami'a wadanda suke karanta computer science, mathematics da kuma Information Technology har ma da mai bincike game da ilimin fasaha ta na'ura acikin harshen hausa domin domin sufi fahimci fannin da suke karantawa. Acikin wannan shafin neh zamu koyar da abubuwa kaman haka: (1)Programming languages: i. C++ ii. python iii. Java iv. PhP v. Html vi. CSS vii. Js etc (2)Graphics design (3)Artificial intelligence (4) Fannin lissafi wato maths

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Any Graduate Suppose to Read this article and know the reality of the world

DEAR YOUNG GUYS AT THE AGE OF 25 TO 30