Posts

TOP 5 PROGRAMMING LANGUAGES SET TO RULE THE MARKET BY 2030 ARE FUTURE OF TECHNOLOGY

Image
Abin mamaki, akwai programming language sama da dari bakwai a duniyar programming da fasaha da ake amfani da su a duniyan yau har ila yau wasu languages din ana cikin gina su. Sama da shakara 10, wa’ennan programming languages din suna da matukar tasiri a kasuwar fasaha. Kasantuwar saurin chanji da ake samu a duniya ta bangaren fasaha, programming language dayawa suke mulkan kasuwar fasaha da inganta fasaha da za’a samo a shakarar 2030. Programming languages suna taka muhimmiyar rawa wajen saukaka mana aiyukan mu na yau da kullum. Yauwa ayanzu zamu yi Magana ne akan manyan programming languages guda 5 da zasu mallaki kasuwar fasaha a shakaru masu zuwa wato 2030: Na Farko: Kotlin Kotlin : programming language ne wanda JetBrains ya kirkiro shi, wannan language din ansako shi a shakara ta dubu biyu da sha biyu wato 2016 sannan ana amfani da wannan language din wajen kirkirar manhaja ta wayar android wato Android App development. Idan ka iya yaren Java koyon Kotlin zai maka...

Battery Percentage Design in HTML and CSS

Image
Do you like to use the Source Code WhatsApp me

Concept of Programming and How to learn to code

Image

Any Graduate Suppose to Read this article and know the reality of the world

Dayo and Rukayat Studied Engineering at a University in kwara State. They were both Classmates and after Five years of Studying hard, they both graduated. After graduation, Fate took them through different paths of life. 5 Years later, Rukayat after much frustration of securing a job, ended up as a Secretary in a Building firm earning 50,000 Naira monthly. Meanwhile, Dayo on the other hand, couldn't Secure a Job and ended up a Taxi Driver, He makes At least 5,000 daily and if he works for only 20 days in a month, He makes 100,000 Naira that month. One Evening, Rukayat closed from work and was at the bus stop waiting for taxi when Dayo stopped. She hopped in when she discovered the taxi was going her way but little did she know it was Dayo. All through the journey, she was lost in her Phone. She reached her bus Stop and after alighting, just when she was about paying, she took a look at the driver and their eyes met, wow! They were both happy. "Is this you?" the...

DEAR YOUNG GUYS AT THE AGE OF 25 TO 30

Don't make mistakes some of our Fathers or elder brothers made. Marry now with the little you have. Don't wait to be a millionaire. Have kids early so you can grow with them. Grow with your kids and succeed with your wife. You will never finish making money or achieving your plans. You might still not succeed at your target year. So start your life early, with consistency yo will grow. Someone said this to me: _When i was 25, i was talking about making billions before i marry. Many years later, billions didn't come, yet no kid no wife... I had an opportunity to marry the most beautiful love of my life very early, But my fear was, can i really take care of her? But right now She's married with Four grown up children. The guy that married her was still schooling then, but had the courage. They worked hard and succeeded together. I failed, so please if you can feed yourself, you can feed your wife. You have to believe it, marry early, don't wait. Don't make o...

The top programming languages you need to learn for 2022

manyan programming languages da mutum yake bukatan koyensu acikin wannan shekara 2022 1. Python: python yare neh mafi sauki daga programming languages da ake dashi wajen koyo. python ya shahara acikin kankanin shakaru da suka shude abaya domin da python ana iya yin abubuwa da dama irinsu machine learning, robotics, Artificial intelligence, big data, data science dss. Average salary: £32,400 daidai da kudin nigeria naira million sha shida da dubu sittin da bakwai da naira dari hudu da saba'in da hudu da kobo ishirin da takwas (16,067,474.28) 2. C#: wannan yaren tushen shi daga C language neh saboda daga yaren C language ne aka kirkiri C#, yanda ake furuta shi shine C sharp, andoko bangarori masu muhimmanci daga yaren C language da C++ neh sai aka samo yaren C#. an gina wannan yaren neh musamman don Microsoft.Net wato don tarika kirkira da gina applications da zasu yi aiki akan windows, kuma C# yaren neh mai kyau wajen gina applications. Average salary: £34,999, daidai da kudin ni...

TOP 10 SECRET CODING TIPS TO MAKE YOUR PROGRAMMING JOURNEY EASIER

yan'uwa albishirinku ga wasu sirruka manya guda goma da zaka bi domin ka samu saukin fahimtan programming language da kake koya, ga sunan kaman haka; Na farko: Clear basics wato abinda wannan yake nufi mutum bazai taba zama programmer bah face sai ya fahimci ginshin wannan yaren programming da yake koya. idan mutum ya koyi mafarin yaren programming irinsu data structures, variables, control structures etc to mutum zai samu saukin koyan programming. Na biyu: Practice, not read idan mutum yana koyan programming yana da kyau ya ringa yin karatu amma kada karatunsa yafi gwajinsa yawa, ya fifita yawan gwaji akan karatu domin da yawan gwaji neh ake zama kwararre harma ana cewa practice make perfect wato gwaji yana sa mutum ya zama kwararre. Na Uku: Code by hand idan mutum yana so ya zama kwararre a programming yana da kyau ya rubuta code din akan paper kafin ya rubuta shi akan na'urarsa domin duk abinda aka rubutashi a hannu kuma aka sake yin gwajinsa a na'ura zayi wahala m...